Daga Surajo Yandaki Katsina Dan majalisar tarayya mai wakiltar Katsina ta tsakiya Honarabul Salisu Iro Isansi, ya bada tallafin dubu goma, ga mutane (10,000)domin su inganta kananan sana’o’i da suka hada da mutane dubu (1000) mata da matasa na cikin mazabarsa “A jawabinsa na maraba Dan majalisa Salisu Iro Isansi …
Read More »