Yan majalisa sun yabawa takwaransu Ali Madaki daga Kano Daga Bashir Bello majalisar Abuja Dan majalisa Inuwa Garba mai wakiltar mazabar Yamaltu Deba daga Jihar Gombe ya yabawa takwaransa Ali Madaki sakamakon kudirin da ya kawo game da batun yarjejeniyar Samowa, da ya bayyana da wata fitinar da ta tunkaro …
Read More »Ba Ruwan Mu Da Batun Yarjejeniyar Samowa – Dan Majalisa Abubakar Yalleman
Daga Bashir Bello Majalisar Abuja Dan majalisar Wakilai na tarayya mai wakiltar al’ummar kananan hukumomin Malamadori da Kaugama a cikin Jihar Jigawa Abubalar Makki Yalleman, ya bayyana ra’ayinsa a game da tattaunawar da majalisar ta yi kan batun yarjejeniyar Samowa da ake ta cece – cuce a kanta da ya …
Read More »