Bayanan da muke samu daga Jihar Jigawa da ke arewacin tarayyar Najeriya na cewa Allah yayi wa Sardaunan Dutse Alhaji Bello Maitama rasuwa Sanata Bello Maitama Sule ya rasu ne bayan fama da gajeruwar rashin lafiya. Ya taba zama ministan ma’aikatar ciniki tun a zamanin NPN lokqcin mulkin marigayi …
Read More »