Home / Uncategorized / Allah Ya Yi Wa Sanata Bello Maitama Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Sanata Bello Maitama Rasuwa

 

Bayanan da muke samu daga Jihar Jigawa da ke arewacin tarayyar Najeriya na cewa

 Allah yayi wa Sardaunan Dutse Alhaji Bello Maitama rasuwa
Sanata Bello Maitama Sule ya rasu ne bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Ya taba zama ministan ma’aikatar ciniki tun a zamanin NPN lokqcin mulkin marigayi Alhaji Shehu Aliyu Shagari
Sanata Bello Maitama ya rasu ya na da shekaru 76 a duniya. Kafin rasuwar ta sa ya kasance Malami mai wa’azin addinin Islama da yake tafsiri a masallacin Gudansa da ke Unguwar Tarauni cikin birnin Kano.
Allah ya jiƙansa da rahama ya gafarta masa.

About andiya

Check Also

Remain steadfast against security challenges” – CDS General Musa to army officers and men

  The Chief of Defence Staff , General Christopher Musa has tasked the Nigeria Army …

Leave a Reply

Your email address will not be published.