….A Kawo Karshen Matsalar Tsaron Arewa Daga Imrana Abdullahi Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi dukkan mai yuwuwa domin kawo karshen sace- sacen jama’a da matsalar tsaron da ake yi a yankin arewa da kasar baki daya. Sarkin ya …
Read More »