Fadar mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan da maraicen ranar Juma’a. Cikin wata sanarwa da Sarkin Musulmin, Sa’ad Abubakar lll ya karanta a fadarsa, ya ce an ga watan a sassan ƙasar daban-daban. Don haka ne ya ayyana ranar Asabar …
Read More »Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa
Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa Imrana Abdullahi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubalar ya kaiwa wani mai unguwa ziyarar gaisuwar rashin lafiya. Shi dai mai unguwar da ke Rijiyar Kade a karamar hukumar Kware cikin Jihar Sakkwato ya dade bashi da lafiya. Kamar yadda bayanai …
Read More »