Home / Lafiya / Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa

Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa

Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa
Imrana Abdullahi
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubalar ya kaiwa wani mai unguwa ziyarar gaisuwar rashin lafiya.
Shi dai mai unguwar da ke Rijiyar Kade a karamar hukumar Kware cikin Jihar Sakkwato ya dade bashi da lafiya.
Kamar yadda bayanai suka nuna mai Alfarma Sarkin Musulmin ya tuna wannan mutum ne kuma ya ta fi kafa da kafa ake domin gaishe shi da jiki, inda ya yi masa addu’ar fatan samun lafiya daga Allah madaukakin Sarki.

About andiya

Check Also

PDP Youth Leader Commends Hon Umar Yabo

The People’s Democratic Party ( PDP) Northwest Zonal Youth leader Alhaji Atiku Muhammad Yabo, the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.