Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin halin da shugaban Jami’an tsaron sa kai na Civilian JTF Aminu Sani ya samu kansa a ciki wanda a lokacin rubuta wannan rahoton ke kwance a kan Gadon asibitin kwararrun na sojoji ya na neman daukin kulawar gaggawa. Kamar yadda lauyansa mai suna Aminu …
Read More »Shugabannin Rundunonin Tsaron Nijeriya Sun Je Jihar Borno A Karon Farko
Shugabannin Rundunonin Tsaron Nijeriya Sun Je Jihar Borno A Karon Farko Mustapha Imrana Abdullahi Sababbin Shugabannin Rundunonin tsaron Nijeriya sun kaiwa Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zullum ziyarar farko tun lokacin da suka kama aiki A lokacin ziyarar Gwamnan ya bukace su da su ci gaba da samun kyakkyawar dangantaka …
Read More »