Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Bello Mohammed (Matawallen Maradun, Barden Hausa, Shattiman Sakkwato) ya sauke kwamishinoni da Sakataren Gwamnati da sauran wadanda aka nada a mukaman siyasa. Wadanda lamarin ya shafa sun hada da Sakataren Gwamnatin Jihar,shugaban ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar da mataimakin shugaban ma’aikatan duk an sauke …
Read More »