Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gargaɗi shugabanni da hukumomin tsaro da su guji tattaunawa da ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai idan har za a bar su da makaman nasu, yana mai cewa irin wannan salon sulhu ba ya kawo zaman lafiya, sai dai ya ƙara tashin hankali tare …
Read More »Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba yin sulhu da su ba. Gwamnan ya faɗa wa mutanen Zamfara cewa gwamnatinsa ba za ta taba yin sulhu …
Read More »Babu Batun Yin Sulhu Da Yan bindiga, Masu Satar Mutane – Aruwan
Babu Batun Yin Sulhu Da Yan bindiga, Masu Satar Mutane – Aruwan Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ya kara jaddada batun cewa babu maganar yin sulhu da yan bindiga ko masu satar mutane suna karbar kudin fansa. Kwamishina Samuel Ariwan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa