Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Najeriya Kakakin majalisar wakilai Honarabul Dokta Abbas Tajudeen, a ranar Asabar, ya ce majaliaar wakilai za ta yi aiki don tabbatar da cewa sarakunan gargajiya suna da rawar da tsarin mulki ya tanadar masu hakan zai taimakawa kasa kwarai. Shugaban majalisar Abbas ya ce hakan ya …
Read More »Sarkin Zazzau Na 19 Nada Kyakkyawan Nufi, Tunani Ga Masarautar Zazzau
Sarkin Zazzau Na 19 Nada Kyakkyawan Nufi, Tunani Ga Masarautar Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Dan Majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Karamar hukumar Zariya Honarabul Dokta Abbas Tajuddeen (T J) ya bayyana sabon mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli da cewa mutum ne mai kyakkyawar manufa ga masarautar …
Read More »