Daga Imrana Abdullahi A taron majalisar zartarwar jihar, wanda ya gudana Talatar nan a fadar gwamnatin jihar da ke Gusau, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da gina babbar tashar mota irin ta zamani a garin Gusau a wani ɓangare na aikin sabunta birane a Jihar. A ranar Talatar …
Read More »