Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa na kaduna kuma sakataren kudi na kungiyar Direbobin tanki ta kasa kwamared Gambo Ibrahim Tuge, ya kara ankarar da jama’a kan su rungumi kaddara game da cutar Korona Bairus da ke yi wa duniya barazana. Gambo Ibrahim Tuge ya bayyana hakan ne a …
Read More »