NA KEBE KAINA….Gwamnan Jahar Sakkwato, Alahaji Aminu Waziri Tambuwal (CFR, Mutawallen Sokoto) A lokacin tafiye-tafiyen aiki da na yi a cikin ‘yan kwanakkin nan, na yi mu’amular aiki ta qut-da-qut da wasu manyan mutane wadanda gwajin da aka gudanar ya nuna sun harbu da cutar Korona (Covid-19) a saboda haka …
Read More »