Shugaban Karamar Hukumar Funtua, Alhaji Abdulmutallab Jibrin Sulaiman Goya, ya bayyana jin daɗinsa tare da yabawa Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, PhD, CON, bisa jajircewar sa na kafa cibiyar koyon sana’o’in hannu a karamar hukumar Funtua. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa