Daga Imrana Abdullahi An bayyana babban dalilin shirya taron mata da aka yi karkashin shirin HER 2026, da cewa an yi ne domin a taimakawa mata musamman masu karamin karfi da ke cikin al’umma. A’isha Shehu da aka fi sani da Yaba ce ta bayyana hakan a lokacin da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa