Mustapha Imrana Abdullahi Sanata Yahya Abdullahi shugaban masu rinjaye ne a majalisar dattawan Najeriya ya yi wa duniya karin bayanin halin da ake ciki game da takardar karin bayani da Buhari ya aike masu a majalisar. Sanata Yahya Abdullahi ya ce hakika ba sabon bashi Buhari ya aiko mana ya …
Read More »Honarabul Abubakar Yahya Kusada Ya Gabatar Da Kudirori 3 Gaban Majalisar Wakilai
Honarabul Abubakar Yahya Kusada Ya Gabatar Da Kudirori 3 Gaban Majalisar Wakilai Imrana Abdullahi Injiniyan Zanen taswirar Gine Gine tare da kididdiga Honarabul Abubakar Yahya Kusada mniqs, CIPA, dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Kankiya,Ingawa da Kusada a majalisar wakilai ta tarayya ya gabatar da kudirori uku gaban majalisar yana …
Read More »