Home / Tag Archives: Zamfara (page 10)

Tag Archives: Zamfara

Shugaban Sakandare A Zamfara Yazo Na Daya

Rahotannin da muka samu na cewa Wani shugaban makaranta daga jihar Zamfara ya zo na ɗaya a duk faɗin ƙasar nan a wajen bikin karrama Malamai na Shugaban ƙasa na shekarar 2024. Ranar 5 ga watan Oktobar kowace shekara, rana ce da Ƙungiyar UNESCO ta ware don bikin ranar Malamai …

Read More »

MATSALAR TSARO: Kiran APC Na A Sanya Dokar Ta-baci A Zamfara Shirme Ne, Da Raina Al’ummar Jihar Zamfara  – PDP reshen Jihar Zamfara

Jami’iyyar PDP a Jihar Zamfara, ta bayyana kiran da jam’iyyar APC ƙarƙashin jagorancin tsohon Gwamnan jihar Bello Matawalle da Sanata Abdulaziz Yari suka yi na kafa dokar ta-baci a Zamfara a matsayin “hassada” da ci gaban da aka samu a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal. A wata sanarwa da Sakataren …

Read More »