Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana jin daɗinsa na biyan bashin Naira Biliyan 13,944,039,204.64 da aka riƙe wa ’yan fansho a Zamfara tun daga shekarar 2011 zuwa 2023. A ranar Talatar da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar da kwamitin aiwatar da ayyukan fansho tare da karbar rahoto …
Read More »Muna Kira Ga Jama’a Da Su Yi Rajista Da Jam’iiyar ADC A Zamfara – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bashir Nafaru Talatar Mafara tsohon Dan takarar majalisar wakilai ta tarayya a kananan hukumomin Talatar Mafara da Anka, ya bayyana sabuwar jam’iyyar ADC a matsayin hanya mafita ga daukacin jam’ar Jihar Zamfara. “Muna yi wa Allah godiya da ya nuna mana wannan rana da muka ga …
Read More »ZAMFARA APC CONGRATULATES ACTING NATIONAL CHAIRMAN DALORI EXPRESSES CONFIDENCE IN TAKING THE PARTY TO PROMISED LAND
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC under the focused leadership of Hon. Tukur Umar Danfulani wishes to join millions of Nigerians in felicitations with Hon Ali Bukar Dalori over your new added responsibility as the Acting National Chairman of our great party, the APC. In a …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100
A wani ƙoƙari na murƙushe ta’addanci da Gwamna Dauda Lawal yake yi, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kashe sama da mutane 100 masu biyayya ga fitaccen shugaban ’yan ta’adda, Bello Turji, a wani samame na haɗin gwiwar jami’an Askarawan Zamfara (CPG) suka kai maboyar ’yan …
Read More »Gwamna Lawal Bai Karbi Lamuni Ba; Tsatsagwaron Ƙaryar Sahara Reporters Ce Da Bata Aikin Jarida, Inji gwamnatin Zamfara
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ƙaryata zargin da ake na cewa Gwamna Lawal ya ciyo bashin kuɗi, inda ta bayyana irin waɗannan ikirari a matsayin wani hali na Sahara Reporters na tsarin aikin jaridar ‘gonzo’. A ranar Litinin da ta gabata ne Sahara Reporters ta buga wani labari mai taken …
Read More »Ina Da Isassun Kuɗi, Ban Ciwo Bashin Ko Kwabo Ɗaya Don Gyara Jihar Zamfara Ba, Inji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta karbi lamuni ko rance domin gudanar da ayyukan kawo sauyi da ake yi a duk faɗin jihar ba, kuma duk da haka yana da isassun kuɗi a ausun jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawa da ya …
Read More »Zamfara Ta Zama Jiha Ta Farko Da Ta Ƙaddamar da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani
Jihar Zamfara ita ce ta farko a Nijeriya da ta fara amfani da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani (ZDLF) don samar wa al’ummarta muhimman fasahohin zamani don ci gaban tattalin arziki, tsarin gudanar da aiki na zamani, da ƙirƙire-ƙirƙire. A ranar Larabar da ta gabata ne aka gudanar da babban …
Read More »Nasarorin Gwamna Lawal A Zamfara Abin Mamaki da Alfahari Ne Inji Tsohon Shugaban Ƙasa Obasanjo
Tsohon Shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa manyan nasarorin da ya samu, inda ya jaddada kyakkyawan tasirin shugabancinsa a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne tsohon shugaban ƙasar ya ƙaddamar da asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da wasu manyan tituna guda biyu a …
Read More »Gobe Talata Obasanjo Zai Ƙaddamar Da Asibitin Yariman Bakura, Tare Da Wasu Ayyuka A Zamfara
Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin Yariman Bakura da kuma wasu hanyoyi a babban birnin jihar. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, …
Read More »Allah Fallasa Masu Haddasa Rashin Tsaro A Zamfara -Gwamna Lawal A Sansanin Alhazan Zamfara A Makka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya kai wa Alhazan jihar ziyarar ba-zata ta Barka da Sallah a ƙasar Saudiyya, inda ya buƙaci su riƙa yi wa jihar addu’ar zaman lafiya da ɗorewar tattalin arziki, tare da neman Allah fallasa masu haddasa rashin tsaro a jihar. A wani faifen bidiyo …
Read More »