Imrana Abdullahi Daya daga cikin makusantan shugaban tarayyar Nijeriya Malam Mamman Daura ya bayyana cewa duk maganganun da wadansu mutane ke yi masa ba gaskiya bane. Mamman Daura ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da kafar yada labarai ta bbc hausa. Mamman Daura ya kuma ce tun …
Read More »