Home / 2020 / July / 22

Daily Archives: July 22, 2020

Yan Bindiga Sun Sace Mata 17 Tare Da Dimbin Dukiya

 Imrana Abdullahi Wasu mutanen da ke garin Zakka a karamar hukumar Safana cikin Jihar Katsina sun koka game da irin yadda Yan Bindiga suka zagaye garin a ranar Lahadin da ta gabata inda suka kwashe mata 17 da suka hada da yan mata da matan aure tare da wata karamar …

Read More »

An Hana Yin Hawan Sallah A Masarautun Jihar Kano Biyar

Imrana Abdullahi Majalisar zartaswar Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana hanin yin hawan Sallah a duk fadin Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Kano Malam Muhammad Garba ne ya shaidawa manema labarai a lokacin wani taron manema labarai da ya yi a Kano. Malam Muhammad Garba …

Read More »