Home / 2020 / January / 16

Daily Archives: January 16, 2020

Za’A Gina Dakin Rainon Yara A Makarantar Kawo

Daga Dan Kaduna Abdullahi Kwamishinan kula da ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Dakta Shehu Muhammad ya bayyana cewa za a gina ingantaccen dakin rainon yara a makarantar sakandare ta Kawo cikin garin kaduna. Kwamishina shehu Muhammad ya bayyana hakan ne a lokacin da shi da tawagarsa suka kai ziyarar gani da …

Read More »

Ana Gayyatar Jama’a Yi Wa Gwamnan Sakkwato Addu’a

SANARWA TA MUSAMMAN. A  Ci gaba da yin  Addu’oin Neman samun  Nasarar shari ar da za a yanke hukuncinta a  Kotun Koli Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal Mutawallen Sakkwato, Ana Shedawa Daukachin Masoyan Mai Girma Gwamnan Cewa Yau Alhamis Za’a hadu da misali  Karfe 03:00 …

Read More »

Gwamna Tambuwal Ya Nada Danko Babban Sakatare

Daga Abdullahi Muhammad Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya nada Malam Abdullahi Sarkin Danko a matsayin babban sakatare a Gwamnatin Iihar. Kafin Nadine nasa Danko shi ne babban mataimaki ne na musamman ga Gwamnan a kan harkokin kafafen yada labarai da yayata al’amuran yau da kullum. Wannan na …

Read More »