SANARWA TA MUSAMMAN.
A Ci gaba da yin Addu’oin Neman samun Nasarar shari ar da za a yanke hukuncinta a Kotun Koli Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal
Mutawallen Sakkwato, Ana Shedawa Daukachin Masoyan Mai Girma Gwamnan Cewa Yau Alhamis Za’a hadu da misali Karfe 03:00 na Yamma a Fakon Idi Sakkwato domin gabatar da addu’o’in.
Allah Ya Bada Ikon Zuwa Ya Kuma Bamu Nasara Ameen.
Sanarwa Daga.
Ahmad Saidu
Shugaban matasa na karamar hukumar Sakkwato ta Arewa.