Mustapha Imrana Abdullahi Ita dai wannan baiwar Allah ta rasu ne lokacin da take Sallah a masallacin Madina da ke kasar Saudiyya a yau. Hajiya Safiya da ake wa lakabi da Goggo Atu, ta rasu ne ba tare da wani rashin lafiya ba a lokacin da take sallar Azahar a …
Read More »Daily Archives: February 5, 2020
An Nada Sabon Hakimin Faskari A Jihar Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Maimartaba Sarkin Katsina Alhaji Dr AbdulMumin Kabir Usman ya amince da nadin Malam Aminu Tukur Usman Sa’idu a matsayin sabon Sarkin Yamman Katsina Hakimin Faskari. Malam Aminu dai ya gaji Mahaifin shi ne, Alhaji Muhammadu Tukur Usman Sa’idu wanda Allah Ya yi ma rasuwa ranar Juma’a 24 …
Read More »
THESHIELD Garkuwa