Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Yayar Gwamna Nasiru  Ahmad El- Rufa’i Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Yayar Gwamna Nasiru  Ahmad El- Rufa’i Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi
Ita dai wannan baiwar Allah ta rasu ne lokacin da take Sallah a masallacin Madina da ke kasar Saudiyya a yau.
 Hajiya Safiya da ake wa lakabi da Goggo Atu, ta rasu ne ba tare da wani rashin lafiya ba a lokacin da take sallar Azahar a masallacin Madinah tuni aka yi jana izarta kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.
Allah ya gafarta mata ya jikanta da rahama ya albarkaci abin da ta bari

About andiya

Check Also

GWAMNA DAUDA LAWAL YA HARAMTA HAƘAR MA’DINAI BA BISA ƘA’IDA BA

…YA UMURCI JAMI’AN TSARO SU ƊAUKI TSATTSAURAN MATAKI Daga Imrana Abdullahi A yau Asabar, Gwamnan …

Leave a Reply

Your email address will not be published.