Nigeria Union of Journalists Zaria of Kaduna State Council has trained Journalists on modern techniques of Journalism in order to meet the global standard of Journalism practice Declaring open the one day workshop organized by the union the Emir of Zazzau and Chairman Kaduna state Council of Emirs and Chiefs, …
Read More »Monthly Archives: March 2020
El-Rufai Ya Ce Ba Za A Daidaita Da Yan Bindiga Ba
Daga Imrana Abdullahi kaduna Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i tare da Tawagarsa ya ziyarci yankunan kananan hukumomin Igabi da Giwa inda ya shaidawa duniya cewa ba za a daidaita da yan bindiga ba da ke daukar rayukan mutane. A ranar Litinin ne dai Gwamnan tare da Tawagarsa suka …
Read More »GWAMNA BADARU YA YABAWA DANMAJALISA MAGAJI DA’U ALIYU
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana samun hadin kai tsakanin ‘yan majalisun dokoki na kasa da ke jihar a matsayin abin da ya haifar da mai ido ta hanyar kawo ayyukan gwamnatin tarayya zuwa jihar Jigawa. Gwmnan ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya jagoranci bikin …
Read More »Za A Lashe Cutar Lassa Baki Daya Daga Nijeriya – Ministan Muhalli
Mustapha Imrana Abdullahi Ministan ma’aikatar kula da muhalli na tarayyar Nijeriya Dakta Muhammad Mahmud Abubakar, ya bayyana cewa Gwamnati ta kammala shiri tsaf domin lashe cutar Lassa da Bera ke haddasawa daga kasar baki daya. Ministan ya bayyana hakan ne a wajen wani babban taron gangamin fadakar da jama’a kan …
Read More »Dole A Dauki Matakin Salwantar Rayuka A Kan Titunan Nijeriya – Issa Aremu
Daga Imrana A Kaduna An Bayyana matsalar salwantar rayuka sakamakon hadurra da ake samu kan titunan Nijeriya a matsayin illar da wuce cutar sida ko kanjamau da makarantansu. Kwamared Issa Aremu ne ya bayyana hakan lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyyar mutuwar tsohon sakataren kungiyar yan jaridu reshen jihar kaduna …
Read More »Gwamna Muhammad Badaru Ya Taimakawa Mata – Yalwa
Kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Yalwa Dabo Tijjani, ta bayyana wa manema labarai a kaduna irin nasarorin da aka samu a Jihar a bangaren kula da harkokin mata karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ga yadda tattaunawar ta kasance a hirar da suka yi da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa