Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya amince da Rusa wasu hukumomi da Ma’aikatun Gwamnatin Jihar. Sanarwar da Sakataren Gwamnatin Jihar Abubakar Usman ya fitar a ranar Litinin, ta kuma sanar da soke duk wasu nade-naden siyasa da aka yi kafin ranar 29 ga Mayu, 2023. A cewar …
Read More »Daily Archives: July 10, 2023
Zamu Inganta Noma A Jihar Katsina – Shu’aibu Kafur
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna North west Nigeria Honarabul Shu’abu Wakili Kafur, ya yi alkawarin yin aiki tukuru tare da tabbatar da cewa shinkafa Honarabul dukkan kayan da ake Nomawa lamarin ya ci gaba da habaka a jihar Katsina. Shu’aibu Wakili Kafur, mamba ne mai wakiltar karamar hukumar Kafur a majalisar …
Read More »An Fara Yin Rusau A Jihar Katsina
An Fara Yi Rusau A Jihar Katsina Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Dokta Dikko Umar Radda a kokarinsa na ganin an kawo karshen matsalar ambaliyar ruwan sama da ke kawo asarar rayuka da dukiya a halin yanzu an fara daukar matakan da …
Read More »HUKUMAR UNICEF ZA TA ZUBA JARI A JIHAR ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi BIYO BAYAN IRIN KOKARIN DA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA KEYI NA GANIN JIHAR TA SAMU ZAMA DA KAFAFUNTA YASA A YANZU HUKUMAR UNICEF TA AMINCE DA KARA ZUBA JARI DOMIN INGANTA AL’AMURAN LAFIYA, ILIMI DA KUMA CI GABAN MATA. Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya tabbatar wa …
Read More »We Are Going To Boost Agriculture in Katsina State
By Imrana Abdullahi, Kaduna North west Nigeria Hon Shu’abu Wakili Kafur, has promised to work hard and ensure that Rice and all farming continued to expand and develop in Katsina State. Shu’aibu Wakili Kafur, is a member representing Kafur Local Government in Katsina State House of Assembly and immediate past …
Read More »