Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Aminu Ibrahim shugaban kamfanin A S Goronyo a bangaren Keke – Napep kuma shugaba na yan Keke – Napep a Jihar Kaduna, ya ce a zahirin gaskiya kamar yadda Gwamnati ta ce za ta bayar da tallafi abu ne mai kyau don haka a irin tunani …
Read More »Daily Archives: July 16, 2023
Kungiyar Manoman Dawa Sun Yabawa Tinubu Kan Ayyana Dokar Ta-baci Kan Samar Da Abinci
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Kungiyar manoman Dawa ta Najeriya (SOFAN), ta yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan ayyana dokar ta-baci kan samar da abinci. Shugaban kungiyar, Alhaji Lawal Yakubu Gada ya yi wannan yabon ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai ranar Asabar a Abuja. Alhaji Yakubu …
Read More »WASANNIN POLO ZAI AMFANAR DA ZAMFARA TA WACE HANYA?
Daga Imrana Abdullahi Zamfara na cikin wani mawuyacin hali na rashin kudi a halin yanzu,ba za ku iya yaƙi da rashin tsaro ba, ko inganta ilimi da sauran wurare masu mahimmanci ba tare da ƙarfin kuɗi ba. Dole ne shugaba nagari ya ba da uzuri, dole ne ya nemo hanyoyin …
Read More »Cire Tallafin: Shugaban Kwamitin Kula da Lafiyar Jama’a Ya Tabbatarwa ‘Yan Najeriya Samun Agaji
Daga Imrana Abdullahi Shugaban Kwamitin rage radadin cire tallafin man fetur kuma Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dokta Nasir Idris ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa ana ci gaba da kokarin dakile illolin cire tallafin man fetur. Wata sanarwa da babban sakataren yada labaran gwamnan Ahmed Idris ya fitar, ta nuna …
Read More »