Daga Imrana Abdullahi Ina mai farin cikin sanar da cewa na zama shugaban kungiyar masu magana da yawun Arewa a Najeriya. Ina so in yi amfani da wannan kafar domin mika godiyata ga dukkan masu girma shugabanni daga jahohin Arewa 19 da suka yarda da ni da kuma goyon bayan …
Read More »Daily Archives: September 16, 2023
Kungiyar Marubuta Da Mawallafa Jaridu Ta Arewacin Najeriya Sun Karrama Aliyu Waziri Dan marayan Zaki
Daga Imrana Abdullahi Injiniya Dokta Aliyu Muammd Waziri Santurakin Tudun wada Kaduna kuma shugabn kungiyar noman zamani na kasa da ke dauke da mambobi miliyan 25 ya yi kira ga Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da ta nemo ainihin kudin da Gwamnatin Buhari ta bayar domin ci …
Read More »Gwamna Dikko Radda Zai Dauki Nauyin Hazikin Dalibi Mai Zanen Motoci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Gwamna Dokta Dikko Umar Radda na ganin an samu ingantacciyar hanyar samu hazikan masana da ke kawo ci gaba ya hanyar ilimi yasa Gwamnatin jihar Katsina ta kudiri aniyar daukar nauyin karatun hazikin dalibin da ya ke zanen motoci don karatu a kasar Ingila …
Read More »JIHAR BAUCHI TA KAMMALA SHIRYA RABON RUWAN ZAM ZAM GA ALHAZAN 2023
Jihar Bauchi ta kammala shirye-shiryen rabon ruwan zamzam ga maniyyatan da suka kammala aikin Hajjin daga ranar Laraba 20 ga Satumba, 2023. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da hukumar jin dadin alhazai ta jihar Bauchi ta fitar kan shirin raba ruwan zamzam ga mahajjatan jihar a shekarar …
Read More »