Daga. Bashir Bello, Majalisa Abuja Sanata Aliyu Wadada daga Jihar Nasarawa ya bayyana bukatar al’ummarsa na a sama masu da katafariyar makarantar koyon kiwon kifi domin bunkasa tattalin arzikin Jihar da kasa baki daya. Kasancewar Jihar na da arzikin manyan Kogunan da suke da wadataccen ruwan da za …
Read More »Monthly Archives: May 2024
Senator Yar’adua Organises Sensitisation On The Surge of Drugs
By Lawal Gwanda Over 250 people associated with drugs abuse have been arrested in Katsina State from January to date this year by the NDLEA Similarly, 930 people ranging from 15 to 63 years were arrested in 2023, while 567 Kg of assorted drugs had been intercepted by …
Read More »ZA MU FARA BIYAN MAFI ƘARANCIN ALBASHI NA N30,000 A WATAN YUNI, IN JI GWAMNAN ZAMFARA
A kokarin ganin ya inganta rayuwar al’ummar Jihar da suka hada da dukkan masu kasuwanci da sauran jama’ar Jihar baki daya Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira Dubu Talatin a wata mai zuwa na Yuni. …
Read More »WE’LL BEGIN N30,000 MINIMUM WAGE PAYMENT IN JUNE, ZAMFARA GOV. DECLARES
By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has announced that his government will begin paying the minimum wage starting next month. The governor announced this on Wednesday during a meeting with the leadership of the Zamfara State chapter of the Labour Union. In a statement Signed by the spokesperson for the …
Read More »NAKASS COMMENDS GOV. UBA SANI FOR THEEDUCATIONAL REFORMS IN KADUNA STATE
The leadership of the National Association of Kaduna State Students (NAKASS) commended the governor of Kaduna State Sen. Uba Sani for the educational reforms in Kaduna State. The leadership noted that, prior to the coming of this administration, students of Kaduna State have lost hope, and many students dropped …
Read More »RA’AYI: Alaƙanta Taron Tsoffin Gwamnonin APC Na Zamfara Da Matsalar Tsaro, Alamu Ne Na Yaudara
Daga Jibo Magayaki Jamilu PhD (fcism, fcipdm, fpmc) Na karanta wani abin takaci a wata sanarwar manema labarai da Sakataren yaɗa Labarai na Jam’iyyar APC na Zamfara, Yusuf Idris Gusau ya fitar, wanda ya fitar dangane da taron tsofaffin gwamnonin huɗu da suka gudanar a kwanakin baya. A wani …
Read More »An Shirya Taron Fadakar Da Matasa Illar Shaye Shaye A Rayuwarsu
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Tabbatar da Zaman Lafiya da inganta harkokin rayuwa mai suna (Global Peace and Life Rescue Initiative) sun shiryawa matasa masu ta’ammali da miyagun kwayoyi taron fadakarwa da kuma tattaunawa na kwanaki biyu a karamar hukumar Kaduna ta Arewa a Jihar kaduna. Kungiyar tare da hadin …
Read More »An sanar da Mohammad Mokhbar a matsayin shugaban riƙon ƙwarya a Iran
Sakamakon irin yadda lamarin hadarin Jirgin sama mai saukar Angulu ya kasance a kasar jamhuriyar musulunci ta Iran ya faru inda ya halaka shugaban kasar mai ci a halin yanzu dai an samu sanarwar sanar da mataimakin shugaban a matsayin wanda zai jagoranci kasar Jagoran addinin ƙasar Iran, Ayatollah Khamenei …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Raboon Kayan Abinci Ga Magidanta A Zamfara
Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tan 42,000 na kayan abinci daban-daban ga marasa galihu a Zamfara. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Litinin a ofishin Kwamishinan Harkokin Jinƙai na Jihar Zamfara da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »GOV. LAWAL FLAGS OFF DISTRIBUTION OF TONNES OF ASSORTED COMMODITIES TO VULNERABLE HOUSEHOLDS IN ZAMFARA
By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has flagged off the distribution of tonnes of assorted commodities to vulnerable households in Zamfara. The flag-off ceremony was held on Monday at the Zamfara State Commissioner for the Humanitarian Affairs office in Gusau, the state capital. A statement by the Zamfara Governor’s spokesperson, …
Read More »