…sun fara shirye shiryen sake zaben Uba Sani da Bola Ahmed Tinubu Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Kungiyar APC Ciki Da Waje keyi na ganin an sake zaben Gwamna Sanata Uba Sani da kuma shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a yau ranar Talata 17 ga watan Maris, 2026 kungiyar …
Read More »Yearly Archives: 2026
Ya Zama Wajibi Musulmi Su Hada Kai – Yusuf Sambo Rigachikun
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin al’ummar Musulmi da su kara himmatuwa wajen hadin kai da taimakon kansu da kansu Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun ne ya yi wannan kiran jim kadan bayan kammala rufe wa’azin watan Ramadana na Bana da ya gudana a Masallacin …
Read More »APC Convention to Showcase Unity, Discipline – Information Minister
By Imrana Abdullahi The Minister of Information and National Orientation, Mohammed Idris, says the forthcoming All Progressives Congress (APC) National Convention will demonstrate unity, discipline, and a shared commitment to Nigeria’s progress. Speaking in Abuja at the inauguration of the Media and Publicity Subcommittee for the 2026 APC National Convention, …
Read More »Okonjo-Iweala Joins Dangote Group To Mark Women Day, As Staff Celebrate In Abuja, Obajana
The Director-General of the World Trade Organization, Ngozi Okonjo-Iweala, last week, joined the Dangote Women’s Network virtually for its International Women’s Day celebration, themed “Rise to Gain.” In her social media post on X, Dr. Okonjo-Iweala, wrote that she was pleased to join: “a thousand staff of the Dangote …
Read More »Gwamnan Zamfara Na Cikin Tawagar Da Za Su Raka Tinubu Zuwa Aiki A Birtaniya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, na cikin jerin manyan jami’an da aka zaba su raka Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a wata muhimmiyar ziyarar aiki ta ƙasa zuwa Birtaniya, wadda ake kallon ta a matsayin ziyarar tarihi tsakanin ƙasashen biyu. Shugaban Ƙasa tare da Uwargidansa da sauran ’yan tawagarsa …
Read More »Governor Uba Sani’s Education Reforms Boost Nuhu Bamalli Polytechnic as 70 Courses Gain Accreditation
Reforms in the education sector under the administration of Governor Uba Sani are yielding tangible results, with Nuhu Bamalli Polytechnic, Zaria, recording significant progress in programme accreditation, infrastructure development, and student welfare. The Rector of the Institution, Engr. Muhammad Kabir Abdullah, disclosed this while receiving a team of journalists …
Read More »Yi Wa Shugabanni Biyayya Ne Zai Kai mu Ga Ci gaba – Garkuwan Kudun Zazzau
Daga Imrana Abdullahi Dokta Muhammad Sani Uwaisu FCNA, garkuwan Kudun Zazzau, ya yi kira ga daukacin al’ummar Musulmin Duniya baki daya da su kara yin riko da abubuwan da suka koya a wannan watan na Azumi domin samun zira tare da babban rabo a duniya da Lahira. Garkuwan Kudun Zazzau …
Read More »An Kakkatsa Al’ummar Musulmi – Shaikh Yusuf Sambo Rigacikun
Daga Imrana Abdullahi …hadin kan al’ummar Musulmi wajibi ne An bayyana irin yadda aka Kakkatsa Al’ummar Musulmi da cewa shi ne babban dalilin da ya sa kasar Isra’ila ke wugiggiga Musulmi a duk fadin duniya. Idan Su Isra’ila da kasar Amurka sun kammala da waccan kasar Musulmi sai wata kuma …
Read More »GOVERNOR LAWAL APPOINTS MANAGING DIRECTOR FOR GUSAU INTERNATIONAL AIRPORT
His Excellency, Governor Dauda Lawal, has approved the appointment of Kabir Yahaya Gusau as the pioneer Managing Director (MD) for Gusau International Airport. Disclosing the approval, the Secretary to the Zamfara State Government (SSG), Malam Abubakar Mohammad Nakwada, explained that the appointment is part of the ongoing efforts of …
Read More »SALLAH: Gov. Ododo Approves Early Payment Salaries for Kogi Workers
Kogi State Governor, Ahmed Usman Ododo, has approved the payment of March salaries to civil servants in the state on the 13th of the month, ahead of the forthcoming Sallah celebration. The early payment is expected to enable workers across the state make adequate preparations for the festive period …
Read More »
THESHIELD Garkuwa