Home / 2026 (page 10)

Yearly Archives: 2026

Ina Nan Kan Takarata – Shettima Usman Yerima

  Dan takarar neman kujerar dan majalisar dattawa daga yankin mazabar Kaduna ta tsakiya Kwamared Yerima Usman Shettima, ya bayyana cewa ya na Nan a kan matsayinsa na dan takarar majalisar dattawa ba gudu ba ja da baya. Shettima Usman Yerima ya bayyana hakan ne a wajen wani babban taron …

Read More »

Jami’an DSS Sun Wuce Da Nasiru El- Rufa’i

  A ranar Talatar nan ne jami’an tsaron farin kaya na DSS suka wuce da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i bayan babbar kotun gwamnatin tarayya ta kammala sauraron batun maganar neman hukumar ICPC da ta kai shi kotun na neman a bayar da shi beli. Ita dai …

Read More »

Taron Yi Wa Tinubu Addu’a Ya Yi Armashi A Kaduna

…Dole Ne Ayi Wa Shugabanni Addu’a, Inji Tijjani Kaura Daga Imrana Abdullahi Sanata Tijjani Yahaya Kaura,tsohon ministan ma’aikatar kula da harkokin kasashen wajen Najeriya, ya bayyana cewa a matsayinsa na cikakken dan kasa Nagari ya na da gagarumar dama da ikon zuwa ya hadu da sauran yan Najeriya domin yi …

Read More »