Related Articles
Imrana Abdullahi
Mai girma Gwamnan jihar Katsina ya halarci daurin auren Muftahu da Amaryarsa Aisha Wanda aka daura a masallacin Umar Ibn Khaddab da ke cikin garin Kano.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da Bishir Ya’u Hadimin Mai girma Gwamnan jihar Katsina a kan sabuwar kafar sadarwa ta Zamani a shiyar Katsina.
Mai girma Gwamnan ya samu rakiyar wasu daga Cikin masu taimaka mashi na musamman.
Muna rokon Allah yasa alkairi a wannan aure.