Home / Labarai / Massri Ya Halarci Daurin Auren Muftahu Da Amaryarsa

Massri Ya Halarci Daurin Auren Muftahu Da Amaryarsa

Imrana Abdullahi
Mai girma Gwamnan jihar Katsina ya halarci daurin auren Muftahu da Amaryarsa Aisha Wanda aka daura a masallacin Umar Ibn Khaddab da ke cikin garin Kano.
Gwamna Masari tare da sauran jama’a lokacin daurin auren
Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da Bishir Ya’u Hadimin Mai girma Gwamnan jihar Katsina a kan sabuwar kafar sadarwa ta Zamani a shiyar Katsina.
Mai girma Gwamnan ya samu rakiyar wasu daga Cikin masu taimaka mashi na musamman.
Muna rokon Allah yasa alkairi a wannan aure.

 

About andiya

Check Also

The Daily Hug For Appreciation 2023

The daily hug for 28/11/23 is this appreciation of an echo shared by my dear …

Leave a Reply

Your email address will not be published.