Home / News / YAN TAKARA 23 ZA SU FAFATA A ZABEN FITAR DA SHUGABAN KASA A APC

YAN TAKARA 23 ZA SU FAFATA A ZABEN FITAR DA SHUGABAN KASA A APC

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
An bayyana wa duniya tare da dimbin jama’ar da suka halarci babban taron fitar da dan takarar da zai tsayawa jam’iyyar APC talarar shigaban kass cewa yan takara 23 ne za su fafata a zaben fitar da Gwanin.
Gwamnan Jihar Kebbi Abibakar Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan a lokacin da yake yi wa jama’a jawabi a wajen babban taron fitar da Gwanin jam’iyyar da ake yi a Abuja.
Wannan jawabin ya kawo karshen jiga- jitar da wasu ke yadawa cewa wane da wane sun janye saura dan takara wane da wane.
Idan kuma an samu wani karin bayani nan gaba zamu kawo maku…

About andiya

Check Also

Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries

…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …

Leave a Reply

Your email address will not be published.