By Simon Shango, MFR The controversy surrounding the recently conducted House of Representatives primaries of the All Progressives Congress in Benue State has sparked intense debate across the political landscape. From the emotional reactions of loyal party faithful to the triumphant celebrations of those who currently control the structures of …
Read More »Shettima Yerima Ya Janye Takararsa
Shettima Yerima Ya Janye Takararsa Daga Imrana Abdullahi A cikin wani yanayi mai ban al’ajabi cike da alhini dab takarar kujerar majalisar dattawan Najeriya karkashin jam’iyyar APC a Mazabar Kaduna ta tsakiya Ambasada Kwamared Shettima Usman Yerima ya bayyana cewa ya janye takararsa domin jam’iyya, Bola Tinubu,Gwamna Sanata Uba Sani …
Read More »Uba Sani Constitutes Consensus Committee For Party Unity Ahead of Elections
Kaduna State Governor, Senator Uba Sani, has approved the constitution of a high-level Consensus Committee on Party Harmonization and Aspirants’ Engagement as part of ongoing efforts to strengthen internal democracy, promote cohesion among stakeholders, and sustain party unity ahead of the forthcoming general elections. According to a statement issued by …
Read More »APC Ta Ƙasa Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara
Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin sake tsayawa takarar gwamna a zaɓen shekarar 2027. Kwamitin tantance ’yan takarar na jam’iyyar mai mulki ƙarƙashin jagorancin Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ne ya tantance gwamnan a Abuja ranar Juma’a. Tun a …
Read More »TARON APC A ZAMFARA: Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cewa Ƙarfin Gwamnati Na Rataye Ne Da Kyawawan Tsare-tsaren Jam’iyya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa nasara da ɗorewar kowace gwamnati na da alaƙa kai tsaye da ƙarfinta a fagen siyasa, musamman yadda jam’iyyarta ke da tsari mai ƙarfi da haɗin kai. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Asabar yayin da ya halarci taron zaɓen shugabannin …
Read More »APC A Zamfara Ta Ayyana Cikakken Goyon Bayanta Ga Tinubu Da Dauda Lawal A Zaɓen 2027
Jiga-jigan jam’iyyar APC a Jihar Zamfara sun bayyana cikakken goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Dauda Lawal a babban zaɓen shekarar 2027. An bayyana wannan matsaya ne a wani babban taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da aka gudanar a …
Read More »Shettima Yerima Ya Samu Kyakkyawar Tarba, Lale Da Marhabin Daga Shugabannin APC Na Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A ranar Talata ne 22 ga watan Afrilu, dan takarar da ke neman jam’iyyar APC ta tsayar da shi takarar neman kujerar majalisar dattawan Tarayyar Najeriya domin wakiltar mazabar tsakiyar jihar Kaduna Kwamared Shettima Yerima tare da tawagarsa ya kai ziyara ofishin jam’iyyar APC na Jihar Kaduna, …
Read More »Ina Nan Kan Takarata – Shettima Usman Yerima
Dan takarar neman kujerar dan majalisar dattawa daga yankin mazabar Kaduna ta tsakiya Kwamared Yerima Usman Shettima, ya bayyana cewa ya na Nan a kan matsayinsa na dan takarar majalisar dattawa ba gudu ba ja da baya. Shettima Usman Yerima ya bayyana hakan ne a wajen wani babban taron …
Read More »APC Za Ta Lashe Zabe A Kebbi Da Kasa Baki Daya – Minista Sununu
Daga Imrana Abdullahi Dokta Yusuf Tanko Sununu, Minista ne a ma’aikatar kula da ayyukan jin kai da ayyukan rage radadin Talauci a Najeriya ya bayyana babban taron shirya na jam’iyyar APC a yankin arewa maso Yamma da cewa lallai abin murna da farin ciki ne da ya kamata kowa ya …
Read More »Zamfara Ta Cika Maƙil Yayin Da Mataimakin Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni 10 Suka Tarbi Gwamna Lawal Zuwa APC
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci gwamnonin jihohi goma tare da shugabannin jam’iyya wajen tarbar Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zuwa jam’iyyar APC. An gudanar da wannan gagarumin taro ne a ranar Talata a filin kasuwanci na Trade Fair da ke Gusau, inda dubban magoya baya, ’yan Majalisar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa