KAFIN rasuwarsa dai shi ne shugaban kungiyar masu sana'ar sayar da motoci a Jihar Kaduna Wanda akafi sani da Nabrazil,Allah yaji kanshi da rahama Ameen. Kowa na bayar da shaidarsa cewa mutumin kirki ne.