Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa

Imrana Abdullahi

Kamar yadda wakilin mu ya samu labarin da ke cewa dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Bakori honarabul Dokta Ibrahim Kurami rasuwa.

Bayanan da muke samu daga wajen abokan aikinsa na majalisa musamman wajen dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Mani da har ya rubuta sakon ta’aziyyarsa na cewa marigayin ya rasu ne a kasar Saudo Arabiya ya na gabatar da aikin Ibadar Umara.

Abokan aikinsa yan majalisar dokokin Jihar Katsina sun bayyana marigayin a matsayin dattijo mutum mai magana daya

Fatan mu dai Allah ya gafarta masa ya kuma albarkaci abin da ya bari.

About andiya

Check Also

PDP NorthWest Youth Leader Condolences to Senator Garba Maidoki and the Emir of Yawuri In Kebbi State

      The Northwesr people’s Democratic party (PDP) Youth leader in the North-West Zone, …

Leave a Reply

Your email address will not be published.