Related Articles
Allah Ya Yi Wa Mahaifin Honarabul Abdurrahman Ahmed Bundi Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Abdulrahman Ahmad Bundi, shi ne mai bayar da shawara na musamman ga Gwamnan Jihar Borno Farfesa Injiniya Babagana Umara Zullum, a kan harkokin kafafen sadarwar zamani.
Allah ya karbi ran mahaifin Abdurrahman Ahmed Bundi ne da safiyar Asabar din man, an kuma shirya yin Sallar Jana’izarsa da misalin karfe hudu na Yamma a Talbari, bayan fadar Hakimi, a tsohuwar Maiduguri, kamar yadda sanarwar ta bayyana .
Da fatan Allah ua jikansa yasa Aljannah firdausi ta zama makomarsa.