Home / Big News / Allah Ya Yi Wa Mahaifin Honarabul Abdurrahman Ahmed Bundi Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mahaifin Honarabul Abdurrahman Ahmed Bundi Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mahaifin Honarabul Abdurrahman Ahmed Bundi Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Abdulrahman  Ahmad Bundi, shi ne mai bayar da shawara na musamman ga Gwamnan Jihar Borno Farfesa Injiniya Babagana Umara Zullum, a kan harkokin kafafen sadarwar zamani.
Allah ya karbi ran mahaifin Abdurrahman Ahmed Bundi ne da safiyar Asabar din man, an kuma shirya yin Sallar Jana’izarsa da misalin karfe hudu na Yamma a Talbari, bayan fadar Hakimi, a tsohuwar Maiduguri, kamar yadda sanarwar ta bayyana .
Da fatan Allah ua jikansa yasa Aljannah firdausi ta zama makomarsa.

About andiya

Check Also

APC Ta Ƙasa Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara

  Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin …

Leave a Reply

Your email address will not be published.