Home / Labarai / AN GANO GAWARWAKI GOMA A UNGUWAR WAKILI ZANGON KATAF

AN GANO GAWARWAKI GOMA A UNGUWAR WAKILI ZANGON KATAF

 

Bayanan da muke samu na cewa a kalla Gawarwaki Goma (10) ne aka gano bayan da yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kai hari a Unguwar Wakili da ke karamar hukumar Zangon Kataf cikin Jihar Kaduna,a Daren Jiya.
Sai dai a cikin wata takardar da aka fitar mai dauke da sa hannun Yabo Chris Ephraim, mataimaki na musamman a kan harkokin yada labarai ga shugaban karamar hukumar Zangon Kataf, ta bayyana cewa tuni aka Sanya dokar haka fita tsawon Awa Ashirin da hudu “24” a unguwannin Juju, Mabuhu, Unguwar Wakili da kuma Zango urban nan take.
An kuma yi hakan ne kamar yadda takardar ke cewa domin a ba  jami’an sojan Najeriya su yi aikin dawo wa da doka da oda a wannan wurin.

About andiya

Check Also

Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries

…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …

Leave a Reply

Your email address will not be published.