Related Articles
Kamar yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairus ta bulla Jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar.
Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna Abudllahi Umar Ganduje zai yi karin bayani kan bullar cutar a jihar.
Kamar yadda bayanin ya tabbatar da cewa mutum daya ne ya aka samu ya kamu da cutar covid – 19 a Jihar.