Home / Tag Archives: Korona

Tag Archives: Korona

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona Daga Babban Editanmu Na Sakkwato Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da …

Read More »

An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona

An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo dukkansu an yi masu allurar rigakafin cutar Korona mai nau’in 1A da B. Babban mai duba lafiyar shugaban kasa Buhari Dokta Suhayb Rafindadi Sanusi ne ya yi wa shugaban allurar …

Read More »

Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I  

Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana cewa bashi dauke da wannan cuta ta Korona. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da kafafen yada Labarai a cikin gidan Gwamnatin Jihar da aka yada …

Read More »

A Kaduna Abin Jiya Zai Dawo Ne

Akwai Yuwuwar Saka Dokar Hana Fita A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta gargadi jama’a game da yuwuwar sake shiga dokar hana fita kashi na biyu madamar mutane ba su kiyaye da ka’idojin hana dauka da yada cutar Korona ba. Bayanin …

Read More »

YA AKA YI DA KAYAN TALLAFIN JIHAR KATSINA NA KORONA?

  Mu’azu Hassan @Katsina City News Kwanakin baya Nijeriya ta shiga wani yanayi na wata zanga-zanga da ake kira ENDSARS daga baya ta rikide ta zama tarzoma, kisa, fasa shaguna da kone-kone. Daya daga cikin abin da ya dauki hankalin duniya shi ne yadda aka rika fasa wasu sito-sito na …

Read More »