Home / Labarai / An Sauke Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi

An Sauke Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi

Daga  Imrana A Kaduna

Majalisar Zartaswar Jihar Kano ta amince da sauke Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi daga sarautar, a wani zama na musamman da majalisar ta yi a ranar Litinin.

Kafin dai cire shi akwai lamarin tayar da cibiyoyin wuta a majalisar dokokin Jihar game da lamarin a ranar Litinin.

Lokacin rubuta wannan labarin tuni aka girke jami’an tsaro a majalisar.

Kamar yadda lamarin ya kasance a majalisar an samu tayar da hakarkari lokacin mahawara game da rahoton da shugaban hukumar sauraren korarin jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta ta Jihar kano.

About andiya

Check Also

SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL YA KAWO GAGARUMIN CI GABA A JIHAR SAKKWATO

DAGA IMRANA ABDULLAHI  A kokarin ci gaba da sanar wa duniya irin jajircewar da tsohon …

Leave a Reply

Your email address will not be published.