Home / andiya (page 170)

andiya

Rukunin Farko Na Maniyyatan Nasarawa Sun Yi Hadari

Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa rukunin farko na Maniyyatan Jihar Nasarawa da ke arewacin tarayyar Najeriya a kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin Saman Abuja sun samu hadarin Mota. Su dai Maniyyatan masu aniyar tafiya kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji sun fito ne daga …

Read More »

AN RUSHE MAJALISAR ZARTASWAR JIHAR KANO

  DAGA IMRANA ANDULLAHI A kokarin Gwamnayin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na ganin an mika ragamar mulkin Jihar a hannun zabbiyar Gwamnati, Gwamna Dokta Abdullahi Umar Ganduje da ake yi wa lakabi da Gandun aiki ya bayar da umarnin kowa ne kwamishina da mai ba Gwamna …

Read More »

How APC Won Kaduna

                                                                                     By Shuaibu Gimi   It is most simple …

Read More »

El- Rufa’I Ya Cire Sarakuna 2 Da Masu Unguwanni 2

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El- Rufa’I tuni ya amince da cire sarakunan Arak da Piriga Jonathan Paragua Zamuna da tsohon Soja mai ritaya Janar Aliyu Iliyah Yammah baki dayansu. A cikin wata takardar sanarwa daga kwamishiniyar ma’aikatar da ke kula da kananan hukumomi Umma Ahmad da ta fitar a …

Read More »

Hajiya Aminatou Abdoulkarim Muhammad Alakiri Ce

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna. Wadansu masu kishin al’ummar kasar Janhuriyar Nijar mazauna Najeriya sun bayyana Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad da cewa alkairi ce ga kasashen Najeriya da Nijar. Wadansu mata ne da suka Dade a tarayyar Najeriya tun suna yan kananan yara suna tare da iyayensu har a yanzu sun …

Read More »

AN KOYAWA MUTANE 660 SANA’O’I A FUNTUWA

A kokarin al’umma musamman marasa galihu sun samu damar tsayawa da kafafunsu yasa Muryar darika koyawa mutane dari 660 sana’o’in da za su dogara da kansu. Bisa wannan dalilin ne ma yasa zababen gwamnan Jihar Katsana Dr Dikko Umar Rada ya yabawa Muryar Darikar Tijjaniyya Funtuwa ,bisa kokarinta na koyawa …

Read More »

An Gano Haramtattun Jami’o’i 49 A Najeriya

….AN GANO HARAMTATTUN JAMI’O’I A NAJERIYA A kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban Muhammadu Buhari na ganin an gyara harkokin ilimi domin a samu ilimi mai inganci ya sa hukumar da ke kula da jami’o’I ta kasa (NUC) karkashin jagorancin Farfesa Abubakar Rashid, suka gano jami’o’in da ke gudanar da …

Read More »

Matasa Sun Kashe Barawon Mashin A Soba

…..Wasu Fusatattun Matasa Sun Kashe Wanda Ake Zargi Da Satar Mashi Suka Kona Gawarsa A Soba Wadansu Fusatattun matasa a karamar hukumar da ke cikin Jihar Kaduna sun kashe wani matashi mai shekaru 25 da aka bayyana sunansa da Sani Adamu da yake a Tashar Iche Maigana sun kuma Kona …

Read More »