….Mun Shirya Liyafa Ne Domin Murnar Daukar Matasa 50 Aikin Dan Sanda Daga Imrana Abdullahi Abubakar ..ya bayyana cewa sun hada taron liyafa ne domin murnar daukar matasa 50 aikin Yan Sanda da dogarin shugaban kasa DCP Usman Musa Shugaba ya yi a Jihar Kaduna. Abubakar ya bayyana hakan ne …
Read More »GWAMNA LAWAL YA BA DA TABBACIN KARIYA DA TSARO GA ‘YAN YI WA ƘASA HIDIMA (NYSC) A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi wa masu hidimta wa ƙasa (NYSC) alƙawarin cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen tabbatar da tsaron lafiyarsu, tare da ba su kariya a duk faɗin jihar. Gwamnan ya ƙaddamar da bikin buɗe rukunin Batch ‘C,’ Stream 2 na ‘yan yi wa ƙasa hidima …
Read More »RIKICIN SUDAN: GWAMNA LAWAL YA BA DA AIKI KAI TSAYE GA ƊALIBAN ZAMFARA 16 DA SUKA KAMMALA KARATUN AIKIN JINYA
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa matasan jihar su 16 da suka kammala karatun aikin jinya a jami’ar Sudan ta ƙasa da ƙasa nan take. A ranar Alhamis ne Gwamna Lawal ya miƙa wa ɗaliban Jihar Zamfara da suka kammala karatun aikin jinya takardar shaidarsu …
Read More »ZAMFARA TA SHIRYA ƘADDAMAR DA TSARI, TARE DA DOKAR KARE AL’UMMA, GWAMNA LAWAL YA FAƊA WA UNICEF
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyar gwamnatinsa na ƙaddamar shiri, tare da Dokar Kare Al’umma, musamman ƙananan yara da raunana a duk faɗin jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya karbi baƙuncin wakilin Asusun Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, a Nijeriya da sauran …
Read More »An Karrama Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna
Wata sabuwar kungiya mai rajin samun hadin kan Gwamnatin jihar Kaduna wato ( New Kaduna United) ta Karrama shugaban ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kaduna da babbar Lambar karramawa sakamakon aiki tukuru da tsoron Allah. Ita dai wannan kungiya mai rajin samun hadin kan jama’a ta Karrama shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin ne …
Read More »Gwamnaatin Yobe Ta Yi Alƙawarin Kammala Ayyukan Da Ta Fara Tare Da Kaddamar Da Wasu Ayyukan
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu A zaman majalisar zartaswar Jihar na farko da ta gudanar a wannan shekara ta 2025 majalisar zartaswar Jihar Yobe karkashin jagorancin gwamna Mai Mala Buni ta yi alƙawarin kammala dukannin ayyukan da ta fara tare kuma da kaddamar wasu muhimman ayyukan raya kasa a sassan …
Read More »Gwamna Buni Ya Jajantawa Iyalan Wadanda ‘Yan Fashi Suka Kashe ‘Yan Uwan Su A Kasuwar Ngalda.
Daga, Sani Gazsa Chinade, Damaturu Akalla mutane bakwai ne suka mutu sannan goma sha daya suka jikkata a wani hari da ‘yan fashi da makami suka kai a kasuwar Ngalda da ke karamar hukumar Fika a jihar Yobe. Wadannan ‘yan fashi da makamin dai sun kai harin …
Read More »Gwamna Lawal Ya Raba Motoci Domin Tsaftar Muhalli, Ya Ƙudiri Aniyar Tsaftace Jihar Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙudirin gwamnatinsa na tabbatar da ɗorewar tsaftar muhalli da manufofin ƙarfafa al’umma su rungumi al’adar tsafta a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne gwamnan ya ƙaddamar da rabon motoci da kayayyakin aiki daban-daban na shirin Tsaftar Muhalli na Matasan Zamfara a gidan …
Read More »An Yaba Wa Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani A Game Da Bunkasa Harkokin Jihar
Kokarin da ake yi a Jihar Kaduna bayan tattaunawa da dukkan bangarori da Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi karkashin Gwamna Uba Sani wanda aka samu ingantar al’amuran tsaro ya sa aka yi kira ga sauran Jihohi da su yi ko yi da Jihar Kaduna, saboda suma suna …
Read More »Tabbatar Da Doka Da Oda Na Bukatar Kwarewa – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa tabbatar da doka da oda na buƙatar ƙwarewa ta fasaha, jajircewa da kuma gaskiya da riƙon amana. A ranar Litinin ne gwamnan ya kasance babban baƙo a wajen taron shari’a na shekara-shekara ta 2024 da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa (NBA) reshen Gusau …
Read More »
THESHIELD Garkuwa