Home / andiya (page 80)

andiya

Flood: Kaduna residents seek improved refuse management

By; Abdullahi Mustapha The Concerned residents of Kaduna State have sought improved ways of managing the embarrassing refuse that sometimes litre Kaduna major and back streets part of which end up in drainage. Kaduna as the third largest populous State in Nigeria deserves a better way of managing its solid …

Read More »

APC Na Maraba Da Kwankwaso – Ganduje

Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana aniyar jam’iyyar na karbar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP idan ya amince ya koma jam’iyya mai mulki. Dokta Ganduje ya bayyana hakan ne a yayin wani taron manema labarai bayan …

Read More »

Sheikh Dahiru Bauchi ya gargadi Tinubu

Daga Imrana Abdullahi Fitaccen Malamin addinin musulunci da duniya ta san da shi Shaikh Dahiru Usman Bauchi ya gargadi shugaba Tinubu na Tarayyar Najeriya game da daukar matakin soji kan sabuwar gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar. Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wani malamin addinin Islama kuma shugaban darikar Tijjaniya a …

Read More »