Home / Labarai / BANKIN KEYSTONE YA KARRAMA SHUGABAN HUKUMAR ALHAZAN KATSINA

BANKIN KEYSTONE YA KARRAMA SHUGABAN HUKUMAR ALHAZAN KATSINA

 

IMRANA ABDULLAHI
Kamar yadda muka samu bayanai daga Jihar Katsina na cewa sakamakon yabawa da kokari da kwazon aikin babban Daraktan hukumar Alhazai ta Jihar Katsina da Bankin Keystone ya yi yasa suka bashi lambar karramawa.
Bankin Keystone ya ce hakika mun yaba da irin yadda babban Daraktan hukumar Alhazai na Jihar Katsina Alhaji Suleiman Nuhu Kuki ya gudanar da ayyukansa a shekarar 2022, saboda haka Bankin na Keystone ya yanke shawarar bashi lambar karramawa domin kara masa kwarin Gwiwa a nan gaba.

About andiya

Check Also

Oil Producing Communities Group threatens to seal all Oil pipeline facilities over poor treatment of Dangote, other Modular Refineries

…Warn IOCs against economic sabotage …Urge FG to end fuel, diesel importation The Host Communities …

Leave a Reply

Your email address will not be published.