The Kaduna State Government said Nigerian army did not encounter any group of armed bandits at Zangan Hill in Kaura local government of the state throughout the extensive fighting patrols. It could be recalled that few days ago, some groups in Kaura Local Government alleged in a press statement, the …
Read More »Katsinawa Na Tururuwar Yi Wa Danjuma Katsina Ta’aziyya
Imrana Abdullahi Daukacin al’ummar Jihar Katsinawa tun daga kan Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari, tare da mataimakinsa Mannir Yakubu da Sarkin Katsina da duk wani mai fada aji daga manyan ma’aikatan Jihar Katsina, yan kasuwa da shugabanni suna tururuwa a gidan Malam Danjuma Katsina domin yi masa ta’aziyyar rasuwar …
Read More »KASTLEA Sun Karyata Batun Kama Keke Napep 800 A Kaduna
Imrana Abdullahi Shugaban Hukumar tabbatar da yin biyayya tare da kiyaye dokokin hanya na Jihar Kaduna Mejo Garba Yahaya Rimi, Mai murabus, ya musanta bayanan da wasu ke yadawa cewa wai sun kama Babura masu kafa uku da aka fi Sani da (Keke Napep) sama da Dari 800. Garba Yahaya …
Read More »Pantami, Danbatta and Consolidating Telecom Sector Growth
By Yakubu Musa A cornucopia of glad tidings has recently thronged the doors of Nigeria’s telecoms industry. It all started with various state governments across the country signing executive orders to either waive or harmonize the Right of Way fees, the perennial industry’s bone of contention, following the successful intervention …
Read More »El Rufai opens up Kaduna, gives guidelines
Governor Nasir El Rufai has been opened up Kaduna state, after 75 days of partial lockdown, following the invocation of the Quarantine Act and the Kaduna State Public Health Law, to impose the Quarantine Regulations on March 26. In a state broadcast on Tuesday, El Rufai paid tribute to …
Read More »Yan Sanda Sun Kama Motar Kifi Dauke Da Mutane 91 A Kaduna
Kwamishinan Yan sandan Jihar Kaduna Umar Musa Muri, ya bayyana wa manema labarai cewa sun kama wata motar daukar Kifi dauke da Mutane 91, Awaki da Babura a babban titin garin kaduna na Yamma da ake cewa bypass. Kwamishinan ya bayyana cewa sun kama direban motar mai suna Abdurrazak da …
Read More »Sen Laah calls for peaceful coexistence in Southern Kaduna
The Senator representing Southern Kaduna Senatorial District in the Red Chambers of the National Assembly, Sen. (Dr) Chief Danjuma T Laah, has call on the people of southern Kaduna to live in peace with one another irrespective of tribe, religion and other social variations. Speaking at a Sallah Dinner reception …
Read More »Judiciary Must Go Digital – Masari
Governor Aminu Bello Masari has emphasized that as the economy and governance have gone digital, the judiciary too must go digital in operation. Alhaji Aminu Bello Masari was speaking during the swearing in of an Acting Grand Khadi, Alhaji Muhammad Kabir and the solicitor and permanent secretary in the ministry …
Read More »Masari Ya Bada Umarnin Ci Gaba Da Dokar Hana Fita
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina ya bayar da umarnin ci gaba da aiwatar da dokar hana fita a garuruwan Katsina, Batagarawa da Daura. Kamar dai yadda aka Sani wadannan kananan hukumomi daman can suna cikin dokar hana fita lokaci mai tsawo domin yaki da cutar Covid – 19 da ale …
Read More »Hakuri A Zauna Gida Ne Zai Kashe Cutar Korona – El-Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa hakuri a zauna a gida a matsayin abin da zai kashe cutar Korona baki daya Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai bayan zagayen duba yadda kan iyakokin Jihar Kaduna suke, …
Read More »