Home / News (page 114)

News

PDP Condemns Non Payment And Maltreatment Of Sokoto Citizens

    the People’s Democratic Party PDP in Sokoto State chapter has cries out that the current APC government under Ahmed Aliyu Sokoto has with-held the pensions of a large number of retired Permanent Secretaries and Directors-General, especially those who voluntarily withdrew from service a few days to the inception …

Read More »

Zamu Inganta Noma A Jihar Katsina – Shu’aibu Kafur

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna North west Nigeria Honarabul  Shu’abu Wakili Kafur, ya yi alkawarin yin aiki tukuru tare da tabbatar da cewa shinkafa Honarabul dukkan kayan da ake Nomawa lamarin ya ci gaba da habaka a jihar Katsina. Shu’aibu Wakili Kafur, mamba ne mai wakiltar karamar hukumar Kafur a majalisar …

Read More »

An Fara Yin  Rusau A Jihar  Katsina

An Fara Yi Rusau A Jihar Katsina Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar karkashin jagorancin Dokta Dikko Umar Radda a kokarinsa na ganin an kawo karshen matsalar ambaliyar ruwan sama da ke kawo asarar rayuka da dukiya a halin yanzu an fara daukar matakan da …

Read More »

HUKUMAR UNICEF ZA TA ZUBA JARI A JIHAR ZAMFARA 

Daga Imrana Abdullahi BIYO BAYAN IRIN KOKARIN DA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA KEYI NA GANIN JIHAR TA SAMU ZAMA DA KAFAFUNTA YASA A YANZU HUKUMAR UNICEF TA AMINCE DA KARA ZUBA JARI DOMIN INGANTA AL’AMURAN LAFIYA, ILIMI DA KUMA CI GABAN MATA. Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya tabbatar wa …

Read More »